--
Tofa :Burina nasami miji nayi aure don yanzu bana fim cewar fati Muhammad

Tofa :Burina nasami miji nayi aure don yanzu bana fim cewar fati Muhammad

>






Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Muhammad ta ce burinta a yanzu shi ne ta samu miji ta yi aure domin ba ta fim.


Jaruma ta kuma bayyana cewa ba ta da alaƙa da wasu matasa da ke nuna kansu a matsayin ƴaƴanta a Social Media.


Ta kuma ja hankalin sabbin ƴan matan Kannywood da su ja mutuncinsu su daina kwaɗayi da hanƙoron abin Duniya ta ƙarfin tsaya.


Fati Muhammad ta bayyana hakan ne a shirin Daga Kannywood na Freedom Radio kamar yadda za ku gani a wannan bidiyo.

Karin bayani 👇👇

https://youtu.be/mxHNV8Wb5e8


CREDIT 👉Freedom Radio Nigeria on Facebook search. 


0 Response to "Tofa :Burina nasami miji nayi aure don yanzu bana fim cewar fati Muhammad "

Post a Comment