--
Tofa burina na auri dan gayu ba mai kuɗi ba inji Moofy Algaita.

Tofa burina na auri dan gayu ba mai kuɗi ba inji Moofy Algaita.

>



Jaruma Hauwa Musa Abdullahi da aka fi sani da Moofy Algaita ta ce burinta shi ne ta auri ɗan gayu mai tsafta ba mai kuɗi ba.

Moofy ta bayyana hakan ne a filin Fitattun Mata na Freedom Radio.

Jarumar wadda ta yi fice wajen fassara fina-finai ta bayyana nasarori da ƙalubalen da ta fuskanta a rayuwarta.


Ku kalli cikakken shirin a nan.

Karin bayani 👇👇

https://youtu.be/OGhEFiJ6DTM

CREDIT 👉Freedom Radio Nigeria. Via Facebook. 



0 Response to "Tofa burina na auri dan gayu ba mai kuɗi ba inji Moofy Algaita. "

Post a Comment