Ga sanar wa mahimmiya game da registration din E-Birth Registration, dole ka cika wadannan kaidojijn
Monday 26 June 2023
Comment
Ga sanar wa mahimmiya game da registration din E-Birth Registration, dole ka cika wadannan kaidojijn
Dole mutum ya samu score 40 ko sama da haka sannan zasu bashi damar cigaba da sanya bayanin sa ,idan baiyi nasarar samun score daya wuce 40 hakika baya cikin mutanan da zasu ci gajiyar shirin Birth Registration.
Wajibi mutum ya amsa tambayoyin da suka yi mishi daidai idan bahaka bazai samu nasarar aikin ba
Shiga Whatapp group din mu kasamu wasu labarin
0 Response to "Ga sanar wa mahimmiya game da registration din E-Birth Registration, dole ka cika wadannan kaidojijn "
Post a Comment