
Daga Kannywood :Tarihin rayuwar Asiya ta dadin kowa
Saturday, 20 May 2023
Comment
A wannan makon shirinmu na Daga Kannywood ya karbi bakunci jaruma Sadiya Muhammad da aka fi sani da Asiya a shirin Daɗin Kowa na tashar Arewa24.
Ta soma da ba da tarihin rayuwarta da kuma yadda ta tsinci kanta a Kannywood kamar yadda zaku gani.
Karin bayani 👇
CREDIT 👉Freedom Radio Nigeria.
0 Response to "Daga Kannywood :Tarihin rayuwar Asiya ta dadin kowa "
Post a Comment