--
Yanzu yanzu :Kotun ƙoli ta ce a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun kuɗi a Najeriya

Yanzu yanzu :Kotun ƙoli ta ce a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun kuɗi a Najeriya

>

Kotun ta ce za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin ne har zuwa 31 ga watan Disambar 2023.

Karin bayani -👉 https://bbc.in/3KNlaQ2

CREDIT /BBC HAUSA VIA FACEBOOK SEARCH. 

0 Response to "Yanzu yanzu :Kotun ƙoli ta ce a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun kuɗi a Najeriya"

Post a Comment