YANZU-YANZU :Hukumar zabe a jihar Katsina ta sanar da Dikko Radda na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar.
Sunday 19 March 2023
Comment
Hukumar zabe a jihar Katsina ta sanar da Dikko Radda na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar.
Karin bayani 👉- https://bbc.in/3Lv1a54
CREDIT 👉BBCHAUSA VIA FACEBOOK SEARCH.
0 Response to "YANZU-YANZU :Hukumar zabe a jihar Katsina ta sanar da Dikko Radda na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar."
Post a Comment