--
Wannan ce hanya guda daya mafi sauki wajen kare ATM card dinku daga sharrin yan yahoo

Wannan ce hanya guda daya mafi sauki wajen kare ATM card dinku daga sharrin yan yahoo

>


Duk Wanda yake da ATM to wallahi sai ya sa ido sosai akansa saboda shi atm tamkar kudin kane a hannun ka babu abinda yakai shi sauki wajan cire kudi. 

Wannan shine babban Dalilin da yasa ake sace wa mutane kudi a banki ko POS idan basu kula da katin cirar kuɗinba wato atm, 

Yanzu dai atakaice ga yadda zaku kiyaye ATM card dinku ta inda insha Allah bazaa iyya Cirar muku kudi a banki ba, 

Ga yadda dai alamarin yake, 

👇👇


https://fb.watch/iEeHk3GtBB/?mibextid=NnVzG8


Source/credit /MubaraKeey Facebook page. 0 Response to "Wannan ce hanya guda daya mafi sauki wajen kare ATM card dinku daga sharrin yan yahoo "

Post a Comment