--
Sai mai Diploma Sana'a da tarbiyya muke yiwa register a Kwankwasiyya tiktokers

Sai mai Diploma Sana'a da tarbiyya muke yiwa register a Kwankwasiyya tiktokers

>


Shugaban kungiyar Kwankwasiyya Tiktokers Alh. Aminu Abdullahi Warkal, yace sai mai Diploma da sana'a da tarbiyya suke amince wa ya shiga ƙungiyar Kwankwasiyya Tiktorkers.


Warkal ya bayyana hakan ne a ziyarar da ya kawo Freedom Radio, yana mai cewa suna mayar da hankali wajen tallata siyasarsu cikin tarbiyya ba tare da kalaman cin zarafi ba.


Ga karin bayanin da yayi a wannan bidiyon.👇👇👇👇https://youtu.be/bvImKuiDOGU

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to "Sai mai Diploma Sana'a da tarbiyya muke yiwa register a Kwankwasiyya tiktokers"

Post a Comment