--
 Aminu s Bono yace Wannan itace babbar matsalar masana'antar Kannywood.

Aminu s Bono yace Wannan itace babbar matsalar masana'antar Kannywood.

>

Fitaccen mai bada umarni a masana'antar Kannywood kuma jarumi Aminu S Bono, yace babban kalubalen sana'ar fim ke fuskanta itace rashin shigar manyan Arewa harkar.


Bono ya bayyana irin gudunmuwar da Kannywood take bukata daga manyan Arewacin kasar nan.


Da yake tsokaci kan rayuwar matan Kannywood ya bayyana abin da ya kamata su kauce wa domin kare kima da mutuncinsu a idon jama'a.


Ga cikakkiyar zantawarsa da shirin Daga Kannywood.


Source/credit/ Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to " Aminu s Bono yace Wannan itace babbar matsalar masana'antar Kannywood. "

Post a Comment