--
Shugaban hukumar NITDA Kashifu Inuwa Abdullahi ya bayyana darusan da yanzu haka hukumar ke koyarwa ga ƴan Najeriya domin bunƙasa fasahar sadarwa.

Shugaban hukumar NITDA Kashifu Inuwa Abdullahi ya bayyana darusan da yanzu haka hukumar ke koyarwa ga ƴan Najeriya domin bunƙasa fasahar sadarwa.

>

 Shugaban hukumar NITDA Kashifu Inuwa Abdullahi ya bayyana darusan da yanzu haka hukumar ke koyarwa ga ƴan Najeriya domin bunƙasa fasahar sadarwa.

A zantawarsa da Freedom Radio, Inuwa ya kuma bayyana hanyoyin da masu sha'awa za su bi domin samun horar.

Waɗannan damarmaki da hukumar ke da su za su bai wa matasa samun fikira domin dogaro da kansu.

Ga tattaunawarsa da Freedom Radio.

👇👇👇👇

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=1469621043446716&id=100044465825074&mibextid=NnVzG8

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to "Shugaban hukumar NITDA Kashifu Inuwa Abdullahi ya bayyana darusan da yanzu haka hukumar ke koyarwa ga ƴan Najeriya domin bunƙasa fasahar sadarwa."

Post a Comment