--
Na kashe sama da naira miliyan 3 akan buhari amma yanzu Nakoma abin tausayi, inji Ibrahim Falke.

Na kashe sama da naira miliyan 3 akan buhari amma yanzu Nakoma abin tausayi, inji Ibrahim Falke.

>




Ibrahim Falke na jam'iyyar APC shugaban kamfanin Cikadan Construction LTD ya ce, ya kashe fiye da miliyan 3 don ganin Buhari ya ci zabe amma yanzu ya koma abin tausayi.

Falke ya ce, idan CBN ba ta kara wa'adin canzar da kudi ba jama'a za su shiga cikin mawuyacin hali, kuma hakan zai sanya APC ta fadi zabe.

Ga dai Ibrahim Falke

👇👇

https://youtu.be/FBZmu9227-Q

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 



0 Response to "Na kashe sama da naira miliyan 3 akan buhari amma yanzu Nakoma abin tausayi, inji Ibrahim Falke. "

Post a Comment