--
Mijina Yasakeni, Ammafa Bai Bani Takarda Ba- Martanin Hafsat Tuge Amaryar TIKTOK.

Mijina Yasakeni, Ammafa Bai Bani Takarda Ba- Martanin Hafsat Tuge Amaryar TIKTOK.

>

Bayan shan suka a kafafen sada zumunta Jarumar shirin Amaryar TikTok Hafsah Tuge ta yi martani kan kalaman mijinta na cewa da igiyar aurensa a kanta.


Ta ce, a iya hasashenta ya sauwaƙe mata, illa kawai dai bai bata takarda ba, kuma har ta yi idda ta gama bai kusance ta ba.


Ga dai bayaninta da bakinta.

👇👇👇

https://youtu.be/5TLPHhjsL0U

SOURCE, NASIRU SALISU ZANGO VIA FACEBOOK SEARCH. 

0 Response to "Mijina Yasakeni, Ammafa Bai Bani Takarda Ba- Martanin Hafsat Tuge Amaryar TIKTOK. "

Post a Comment