--
Lauyoyin gomnan banki wato CBN sunce da gudaji Kazaure ya janye kalamansa Kokuma su maka shi a kotu

Lauyoyin gomnan banki wato CBN sunce da gudaji Kazaure ya janye kalamansa Kokuma su maka shi a kotu

>
Honarabil Gudaji ya ce lauyoyin Gwamnan Babban Banki Nijeriya CBN sun bukaci ya janye kalamansa sannan ya bayar da diyyar Naira 500,000,000.


Gudaji Kazaure ya ce sun ba shi wa’adi in ba haka ba za su gurfanar da shi a gaban kotu kan batawa gwamnan CBN Godwin Emefiele suna.


Ga karin bayanin da ya yi wa dan jarida Nasiru El-hikaya.

👇👇👇

https://fb.watch/hNEAKDycDF/?mibextid=NnVzG8


Source,  Dutsen Kura Communications Ltd via Facebook search. 

0 Response to "Lauyoyin gomnan banki wato CBN sunce da gudaji Kazaure ya janye kalamansa Kokuma su maka shi a kotu "

Post a Comment