--
Kai jamaa Allah ya kyauta Gudaji Kazaure ya sake fasa kwai!

Kai jamaa Allah ya kyauta Gudaji Kazaure ya sake fasa kwai!

>Gudaji Kazaure ya sake fasa kwai! 


Ya yi zargin CBN ta tura kwararrun da za su goge tabargazar da aka yi ta Naira Tirilyan 89


🎬 Nasiru Adamu Elhikaya

Ga cikakkiyar tattaunawar da Nasiru Adamu Elhikaya yayi da gudaji Kazaure a yau 10/1/2023 Kazaure a yau 👇👇


https://fb.watch/hYLyxCk58k/?mibextid=NnVzG8

LINK SOURCE, Dutsen Kura Communications via Facebook search. 

0 Response to "Kai jamaa Allah ya kyauta Gudaji Kazaure ya sake fasa kwai! "

Post a Comment