--
Doka takoma sabuwa fil domin saudiyya ta yarda Cristiano Ronaldo yayi zaman dadiro da Budurwarsa.

Doka takoma sabuwa fil domin saudiyya ta yarda Cristiano Ronaldo yayi zaman dadiro da Budurwarsa.

>

Doka takoma sabuwa fil domin saudiyya ta yarda Cristiano Ronaldo yayi zaman dadiro da Budurwarsa. 

A dokar saudiyya haramun ne wani yayi muaamala da matar da basu da aure. 
Kai ko budurwa da Saurayi baayar da su je restaurant tare ba sai dai muharraminta. Ammafa zuwan Cristiano Ronaldo Saudi ya sa andage wannan dokar. 
Ga dai cikakkiyar abin ya kasance a wannan video din. 
👇👇👇👇

LINK SOURCE, MURYAR AREWA HAUSA TV 

0 Response to "Doka takoma sabuwa fil domin saudiyya ta yarda Cristiano Ronaldo yayi zaman dadiro da Budurwarsa. "

Post a Comment