--
Dan wasan kwallon kafa na New Zealand Sonny Bill William ya karbi Musulunci, tare da Iyalinsa, ya gabatar da Ibadar Ummara ta farko A rayuwarsa,

Dan wasan kwallon kafa na New Zealand Sonny Bill William ya karbi Musulunci, tare da Iyalinsa, ya gabatar da Ibadar Ummara ta farko A rayuwarsa,

>

 















KAJI RABO : Dan wasan kwallon kafa na New Zealand Sonny Bill William ya karbi Musulunci, tare da Iyalinsa, ya gabatar da Ibadar Ummara ta farko A rayuwarsa, 


Ya bayyana dalilin karban musuluncinsa da cewa, Ya karanta Alkurani na Turanci ya ga Ayoyin da Allah ya haramta shan Giya, 


Wannan dalili Yasa ya karbi Kalmar Shahada, 

Allah Ya karawa Annabi Daraja🤲❤❤

Allah ya tabbatar da shi da mu a cikin Musulunci, 


#ATPHAUSATV




Credit /Rariya Hausa via Facebook search. 

0 Response to "Dan wasan kwallon kafa na New Zealand Sonny Bill William ya karbi Musulunci, tare da Iyalinsa, ya gabatar da Ibadar Ummara ta farko A rayuwarsa,"

Post a Comment