--
Dalilin da yasa muka je har gida muka Cafke AA ZAURA

Dalilin da yasa muka je har gida muka Cafke AA ZAURA

>Hukumar EFCC ta ce, a Litinin din nan jami'anta sun je har gida sun kama dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya na jam'iyyar APC Alh. Abdussalam Abdulkarim Zaura.

Sannan ta gurfanar da shi a gaban Kotu sai dai lauyansa bai bayyana ba, daga baya kuma aka sanya shi a hannun beli.

Kakakin hukumar ta EFCC a Kano Idris Muhammad ya yiwa Freedom Radio karin bayani.

Ga karin Bayani 👇

https://youtu.be/wcc4mfFxSE4

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 0 Response to "Dalilin da yasa muka je har gida muka Cafke AA ZAURA "

Post a Comment