--
Buhari kasa Baki kar cbn su zalunci Ja'ama  inji Senator Kabiru gaya

Buhari kasa Baki kar cbn su zalunci Ja'ama inji Senator Kabiru gaya

>


Sanata Kabiru Ibrahim Gaya mai wakilta Kano ta kudu ya nemi Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari da ya tilasta wa CBN ƙara wa'adin lokacin sauya sabbin kuɗi ga jama'a.


Gaya ya ce, zalunci ne taƙaita wa'adin kuma sun ja hankalin Gwamnan CBN Godwin Emefele amma ya yi kunnen uwar shegu.Saboda haka ya nemi Shugaba Buhari da ya tausaya wa jama'a ya shiga cikin lamarin.


Ku saurari bayanin Sanata Gaya a nan.


https://youtu.be/cwAp2K-o1AU


Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 


0 Response to "Buhari kasa Baki kar cbn su zalunci Ja'ama inji Senator Kabiru gaya "

Post a Comment