
Babban Dalilin da yasa muka dage sai an sauya kudi a Nigeria
Wednesday, 25 January 2023
Comment
Daraktan sashen tafiyar da hada-hadar kudi na babban bankin Nijeriya CBN, Ahmed Bello Umar, ya bayyana dalilan da suka sanya aka dage kai da fatan sai an yi canji kudi
Ya bayyana haka ne a wajen wani taro a Katsina
Ga karin bayanin 👇👇
https://fb.watch/ih8ovFTBp4/?mibextid=NnVzG8
Source, Jakadiya RTV VIA FACEBOOK SEARCH.
0 Response to "Babban Dalilin da yasa muka dage sai an sauya kudi a Nigeria "
Post a Comment