--
Tofa sabuwar rigima ga Jarumai biyu mata, aisha izzarso ta kwace saurayin jaruma raihan Aminu s bono

Tofa sabuwar rigima ga Jarumai biyu mata, aisha izzarso ta kwace saurayin jaruma raihan Aminu s bono

>
Jaruman Kannywood mata guda biyu suna neman barkewa da rigima akan Saurayi, 

Aisha izzarso da raihan Aminu sune suke ta kun saka a tsakanin su, 


Wannan alamarin akwai abin ban mamaki saboda ba kasafai ake samun irin wannan barakar a masana'antar Kannywood dake jihar Kano ba. 

Ga yadda alamarin ya kasance a wannan video din

 đŸ‘‡đŸ‘‡đŸ‘‡đŸ‘‡https://youtu.be/SMHX5PbYeEQ

LINK SOURCE /KANO KANNYWOOD TV VIA YOUTUBE SEARCH. 

0 Response to "Tofa sabuwar rigima ga Jarumai biyu mata, aisha izzarso ta kwace saurayin jaruma raihan Aminu s bono "

Post a Comment