--
Sako na musamman ga matasan Nigeria

Sako na musamman ga matasan Nigeria

> SAKO NA MUSAMMAN GA YAN UWA NA MATASA.


'Yan uwana matasa mu raba kan mu da shiga bangar Siyasa musamman siyar yawo da muggan makamai a lokacin yakin neman zabe.


Domin hakan hatsari ne babba ga rayuwar mu gaba daya, ya kamata muyi siyasa da Ilimin mu wadda zata amfane mu da al'ummar baki daya


Daga Muhammad B Muhammad B Lawal


SOURCE /CREDIT / News Day Hausa via Facebook. 

0 Response to "Sako na musamman ga matasan Nigeria "

Post a Comment