--
Mutumin nan Aliyu Abdullahi Obobo da ya je Saudia a Keke ya dawo gida Najeriya

Mutumin nan Aliyu Abdullahi Obobo da ya je Saudia a Keke ya dawo gida Najeriya

>




















Mutumin nan Aliyu Abdullahi Obobo da ya je Saudia a Keke ya dawo gida Najeriya.

Bayan da ya sauka a filin jirgin saman Malam Aminu Kano ya ziyarci Fadar Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, sannan ya ziyarci Freedom Radio.

Obobo ya yi bayani filla-filla kan yadda ya soma tafiyar da hanyoyin da ya bi, da abubuwan da ya ci karo da su, da ma yadda ya riฦ™a samun guzuri.

Ya kuma amsa wasu tambayoyin da kuka aiko masa ta shafinmu.

Ga cikakkiyar tattaunawar


๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡


https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=6506555656038650&id=100044465825074&mibextid=NnVzG8






SOURCE /CREDIT /Nasiru Salisu zango via Facebook search

0 Response to "Mutumin nan Aliyu Abdullahi Obobo da ya je Saudia a Keke ya dawo gida Najeriya"

Post a Comment