--
Ikon Allah kenan, Kalli motar da rarara yabawa ango lukman LABARINA

Ikon Allah kenan, Kalli motar da rarara yabawa ango lukman LABARINA

>

Duk wadanda suke bibiyan social media sun san da cewa Jarumin Finafinan Hausa wato kannywood lukman Saseen na shirin labarina ya angon ce. 

A wajan taron walimar ne dai Shahararren mawakin nan rarara yayi wa ango da amaryar kyauta ta musamman a yadda yace zai aiko da kyauta kuma zaiyi bibiya ya tabbatar da ankawo wa ango da amaryar kyauta ta musamman daya yi alkawarin ta 

Kawai sai ya bashi wata tsaleliyar mata kirar Mercedes. 

Kalli yadda kyautar ta kasance a wannan video din 👇👇 


https://youtu.be/IMMtQUM7UXk

LINK SOURCE /GIDAN HAUSA 24 VIA YOUTUBE SEARCH. 


0 Response to "Ikon Allah kenan, Kalli motar da rarara yabawa ango lukman LABARINA "

Post a Comment