--
Hanya mai sauki wajan cire kudi a POS ba tare da kayi amfani da ATM card ba

Hanya mai sauki wajan cire kudi a POS ba tare da kayi amfani da ATM card ba

>Yana iya kasance wa kana so kacire kudi domin kayi amfani dasu, amma atm dinka yayi expired Kokuma ya fadi, to koda haka ta kasance akwai yadda zaka cire kudinka a pos ko kuma a atm machine ba tare kayi amfani da kati ba.

 Yanzu yana da kyau ka saurari wannan video din zai amfane ka  game da cire kudi a POS ba tare da atm card ba. 

👇👇👇

https://youtu.be/WLjCiNpV4qc

Credit 👉SIRRIN BANKI TV VIA YOUTUBE SEARCH. 

0 Response to "Hanya mai sauki wajan cire kudi a POS ba tare da kayi amfani da ATM card ba "

Post a Comment