--
Gidan Atete ya hadu tayi ban gajiya ga wadanda suka taya ta fatan Alheri da kuma murna

Gidan Atete ya hadu tayi ban gajiya ga wadanda suka taya ta fatan Alheri da kuma murna

>
Duk wani mai bibiyan kafafen labarai yasan dacewa Jarumar Finafinan Hausa wato kannywood kenan Halima Atete Allah ya bata miji mai suna muhammad muhammad wanda akai ta nuna hotunan bikin a social media. 

A wannan watan ne kuma Allah ya sa ta tare a gidan ta acan Maiduguri. 

Jarumar Finafinan Hausan, ta nuna hotunan gidan da ta tare gwanin ban shawarar gaske. 

Wanne fata kuke mata? 

Ga dai cikakken hotunan gidan a wannan video din 👇👇👇

https://youtu.be/pBDerhoaIdA

LINK SOURCE /Action Hausa Tv via YouTube search. 

0 Response to "Gidan Atete ya hadu tayi ban gajiya ga wadanda suka taya ta fatan Alheri da kuma murna "

Post a Comment