GA MASU YAWAN MAIKO A JIKI KO FUSKA:
• Lemun tsami
• Suga ko gishiri
• Ki kwaba ruwan lemun tsami da suga kafin sugan ya gama narkewa ki riqa deba gina goge fuskan dashi.
• bayan minti 30 ki dauraye da ruwan sanyi. Sau daya zuwa biyu a sati
SOURCE/CREDIT /SIRRIN RIKE MIJI ON FACEBOOK SEARCH.
0 Response to "GA MASU YAWAN MAIKO A JIKI KO FUSKA:"
Post a Comment