--
 Bosho ya musanta raɗe-raɗin cewa ƴaƴansa sun kai shi Kotu suna neman sai ya daina Film

Bosho ya musanta raɗe-raɗin cewa ƴaƴansa sun kai shi Kotu suna neman sai ya daina Film

>
Jarumi kuma Dattijon masana'antar Kannywood Sulaiman Yahaya Hamma da aka fi sani da Bosho ya musanta raɗe-raɗin cewa ƴaƴansa sun kai shi Kotu suna neman sai ya daina Film.

Jarumin ya ce, an ɗauki tsawon lokaci ana yaɗa wannan labari na ƙarya kuma abin ya tsaya masa a rai, sai dai ya ce, ƴaƴansa ma ba su gama tasowa ba balantana a ce haka.

Bosho ya ce, bai ga wani aibu a harkar fina-finan ba.


Ga cikakkiyar hirar 👇👇


https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=831250367938464&id=100044465825074&mibextid=NnVzG8SOURCE /CREDIT /Nasiru Salisu zango via Facebook search

0 Response to " Bosho ya musanta raɗe-raɗin cewa ƴaƴansa sun kai shi Kotu suna neman sai ya daina Film"

Post a Comment