--
Ba iri na ake wa barazana da mutuwa ba, Sheikh Abdul-jabbar Kabara ya jaddada.

Ba iri na ake wa barazana da mutuwa ba, Sheikh Abdul-jabbar Kabara ya jaddada.

>

Ba iri na ake wa barazana da mutuwa ba, Sheikh Abdul-jabbar Kabara ya jaddada.  

Da ina tsoron mutuwa, ba zan riƙa wannan karatun ba, kuma ba zan koyar da hadisan kamar yadda aka ruwaito su haka ba, Ni ba'a bani tsoro da mutuwa, ba kuma ire-iren mu ake wa bazarana da mutuwa ba don kawai muna bankaɗo ƙazantar da ake ƙoƙarin danganasa ga Annabin mu mai tsarki Annabi Muhammad (SAW) ba.  

Cewar Sheikh, Dr, Abdul-Jabbar Kabara Kano cikin wani wa'azinsa a watannin baya.SOURCE /CREDIT /Jaridar Arewa via Facebook search. 

0 Response to "Ba iri na ake wa barazana da mutuwa ba, Sheikh Abdul-jabbar Kabara ya jaddada. "

Post a Comment