--
Alhamdulillahi, matan kannywood fa sai aure suke tayi, ko kun San maye dalili.

Alhamdulillahi, matan kannywood fa sai aure suke tayi, ko kun San maye dalili.

>Wani abun alajabi shine mafi yawancin yan kannywood mata sai aure suke tayi, 

Idande bazamu manta ba aisha tsamiya tuni tazama tsohuwa a gidan mijin ta, ummee rahab itama tuni da dade a gidan ta. 

Kwanan nan kuma Halima Atete itama ta yi aure a Maiduguri.

Ku Kalli wannan video din kuga Wace next


👇👇👇 
https://youtu.be/j9ZIGYyQWQc

LINK SOURCE /CREDIT👇👇

KANO KANNYWOOD TV VIA YOUTUBE SEARCH. 

0 Response to "Alhamdulillahi, matan kannywood fa sai aure suke tayi, ko kun San maye dalili. "

Post a Comment