--
A ɗazu-ɗazun nan ne Manyan Jiragen Ruwa biyu suka iso garin Ɓagwai da ke Kano, domin soma zirga-zirga da su a ruwa.

A ɗazu-ɗazun nan ne Manyan Jiragen Ruwa biyu suka iso garin Ɓagwai da ke Kano, domin soma zirga-zirga da su a ruwa.

>
A ɗazu-ɗazun nan ne Manyan Jiragen Ruwa biyu suka iso garin Ɓagwai da ke Kano, domin soma zirga-zirga da su a ruwa.

Garin Ɓagwai dai na cikin yankunan da aka fi samun hatsarin Kwale-kwale.

Sanata mai wakiltar Kano ta Arewa Barau Ibrahim Jibrin ne ya samar da jiragen, kuma ya yiwa Freedom Radio ƙarin bayani kan tsarin da aka yi musu.

👇👇👇👇

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=1544846992591631&id=100044465825074&mibextid=NnVzG8

CREDIT /Nasiru Salisu zango via Facebook search. 

0 Response to "A ɗazu-ɗazun nan ne Manyan Jiragen Ruwa biyu suka iso garin Ɓagwai da ke Kano, domin soma zirga-zirga da su a ruwa."

Post a Comment