Zobo wato hibiscus wata flower ce Mai Albarka da amfani ga jikin al'umma.

Image source :taskar murtala kawo Facebook 


Ana amfani da wannan flower ta zobo wajen magani.


Haka ana amfani da shi domin hada abubuwan Sha na marmari.


To yau zamuyi bayanin shi ne ta hanyar magani shin ya zaka Sarrafa zobo wajen yin maganin hawan jini wato High Blood Pressure?


Yanda Zaku Sarrafa zobo wajen yin maganin hawan jini shine zaku iya samun zobon farin ko janshi kimanin gwangwani biyu sai a samu tafarnuwa dungule 5 sai asamu ganyen fiya wato avocado Cikin hannu sai a hada a dafasu tare bayan ya huce sai Mai hawan jini yadinga  Shan karamin Kofi safe dare kullum.


Sai Kuma yadinga yawan jijjiga jinin wato training.


Haka yadinga kokarin samun barci sosai.


Da Yardar Allah zai samu Lafiya.


Allah yabamu lafiya da zama lafiya Ameeen.


Naku a kullum Murtala Kawo


C.E.O Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store

Source :taskar murtala kawo Facebook. 

0/Post a Comment/Comments