Yayi matukar kokari wajan wayar da kan yan arewa akan 'PI NETWORK'

 

Ya Yi Matukar Bada Gudummawa Wajen Wayar Da Kan Al"ummar Arewa Game Da Harkar 'Pi Network'


Muna mika godiya ta musaman gare ka Fazabb da irin gudunmawar da kake bayarwa ga jama'ar Arewacin Nijeriya ta hanyar wayar masu da kai akan harakar pi network. Allah ya kara basira.


Fatanmu shine Allah ya sa Pi Network ta fashe.


Daga Abbas Muhammad

Source :  Rariya on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments