Yarinya 'Yar Shekara 15 Ta Zamo Ta Daya A Musabakar Kur'ani Ta Jiha

 Yarinya 'Yar Shekara 15 Ta Zamo Ta Daya A Musabakar Kur'ani Ta Jiha

Hauwa Ali Sa'ad Taura, ita ce ta yi nasarar lashe mataki na daya a musabakar Alkur'ani da aka gabatar ta jiha a garin Dutsen jihar Jigawa, a jiya Alhamis.

Daga Aminu Muhammad (Mamman)

Source 👉Rariya on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments