Yan social media basu da tasirin da yan film suke dashi inji Adamu hassan NaguduImage source 👉Facebook. 

 Mawaƙi kuma Jarumi a Kannywood Adamu Hassan Nagudu ya ce, bai ga dalilin da ƴan Social Media za su riƙa haɗa kansu da ƴan Film ba.


Nagudu ya ce, tasirin da ƴan Film ke dashi ya ninninka na ƴan Social Media shi ya sa ma ƴan siyasa ke rububinsu.


Sai dai ko da Freedom Radio ta tambaye shi kan rashin ganin ƴan Film suna kaɗa ƙuri'a ya ce, wani lokacin rashin tsaro ne ke sanya hakan domin saboda shahararsu dole sai da masu basu kariya.

Source 👇

Nasir Salisu Zango on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments