’yan Najeriya miliyan 133 wato kaso 63 cikin 100 na al’ummar kasar ke fama da talauci inji gomnatin tarayya .

 Rahoton da Gwamnatin Tarayya ta fitar ya bayyana cewa, ’yan Najeriya miliyan 133 wato kaso 63 cikin 100 na al’ummar kasar ke fama da talauci.


Hakazalika bayanan sun nuna cewa kashi 65 cikin 100 na matalauta a kasar na rayuwa ne a Arewacin kasar nan, a inda jihar Sakkwato ke kasancewa jihar da ta fi fama da talauci a kasar, inda kaso 91 cikin 100 na al’ummarta ke rayuwa hannu-baka hannu-kwarya,. 


A matsayinmu na alumma wadanne matakai ya kamata mu dauka domin shawo kan wannan lamari?


Source 👉Rahama Tv on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments