YAN KUNGIYAR 13+13 KENAN LOKACIN DA SUKE DAUKAR WAKAR BOLA TINUBU

 

Wasu Cikin masu ruwa da tsaki a masana'antar Kannywood ke daukar wakar Dan takarar Shugaban kasa na APC Bola Tinubu Da Kashim Shettima, wakar da kungiyar 13x13 ta tsara.

Wadan da suka hallaci taron kuwa sun hada da 

Rarara 

Maishadda 

Ahmed lawan izzarso 

Da dai sauransu 
Source :DAILY INDEPENDENT HAUSA 24 ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments