--
Wata sabuwa: an hana fassara fina finan Indian Hausa da kallon su

Wata sabuwa: an hana fassara fina finan Indian Hausa da kallon su

>
Image source /credit/twitter. 

Hukumar tace fina finan Nigeria shiyyar arewa maso yamma ta shirya staf wajan sa kafar wando daya da masu tace fina finan Indian zuwa Hausa.

Shugaban hukumar malam umar Fagge yace sun baza komar su wajan kamo masu hada hadar wadannan haramtattun fina finan. 

Shugaban hukumar malam umar Fagge yace kallo da sayarwa duk haramun ne. 

Zamu sa ido sosai akan wannan alamarin domin suna bata tarbiyyar alummar Nigeria da kuma kassara fina finan Gida Nijeriya. 

Abi doka azauna lafiya. 


0 Response to "Wata sabuwa: an hana fassara fina finan Indian Hausa da kallon su "

Post a Comment