WATA KOTU A ABUJA TA BAYAR DA UMARNIN IZA KEYAR SHUGABAN EFCC ZUWA KOTU

 

Rahotanni daga Najeriya na cewa, wata kotu a Abuja ta bayar da umarnin iza keyar shugaban Hukumar EFCC Abdulrashid Bawa zuwa gidan yarin Kuje.

Ana zarginsa da laifuka na karbar cin hanci na naira miliyan 40 da mota kirar Range Rover daga wani mutum mai suna Hima Abubakar da kuma raina kotu.SOURCE :D W HAUSA FACEBOOK 

0/Post a Comment/Comments