TINUBU YAYI SUBUTAR BAKI A WAJAN YAKIN NEMAN ZABEN SA.

 
Tinubu yayi subutar baki,a mai-makon fadar Allah ya albarkaci APC sai yace Allah ya albarkaci PD.....


Kafin ya karasa sai ya dakata,daga baya yace Allah ya albarkaci APC.


Shin PDP ce a zuciyar sa,tsorata yayi da PDPn ko kuwa yau da gobe tayi halin ta a jikin dan adam.


SOURCE : Fitila Hausa on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments