Takarar Musulmi da Musulmi: Tinubu ya gana da CAN, ya ce kada su damu cikin ‘Ya’yasa akwai Kiristoci.

 


Takarar Musulmi da Musulmi: Tinubu ya gana da CAN, ya ce kada su damu cikin ‘Ya’yasa akwai Kiristoci.


Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya yi watsi da zargin da ake yi masa na cewa ba ruwansa da kiristoci.


A wani zaman tattaunawa da shugabannin kungiyar Kiristocin Nijeriya CAN, Tinubu ya yi watsi da wadanda suka bayyana shi a matsayin mai tsatsasauran ra’ayin addini, inda ya ce zabin Shettima ba shi da alaka da addini.


Ya ce ba shi da wani abu da ya saba wa addinin Kiristanci, asali ma matarsa ​​da ’ya’yansa suke shi suke yi.

Daukar Sanata Kashim Shettima, wanda Musulmi ne da Tinubu ya yi a matsayin abokin takararsa a zaben 2023, ya haifar da cece-kuce.


Me zaku ce? Dhl Hausa

SOURCE 👇

Dandalin labarai on Facebook. 


0/Post a Comment/Comments