TAKALMIN DA YA FI KOWANNE TAKALMI TSADA A WANNAN SHEKARAR A DUNÌYA.

 

An siyar da tsohon takalmin tsohon shugaban kamfanin Apple, marigayi Steve Jobs, kan zunzurutun kuɗi har dala dubu ɗari biyu ($200,000) daidai da naira miliyan tamanin da bakwai (₦87m) a kuɗin Najeriya.


Hoto daga Daily Trust


Source 👇👇

Zuma Times Hausa on Facebook. 


0/Post a Comment/Comments