SUN SAMAWA YA'YANSU AIKI A MANYAN MAAIKATUN GOMNATI KU KUMA AMBAR KU DA TALLAN YAN TAKARA Sun Lallaba Sun Samawa 'Ya'yansu Aiki A NNPC, CBN, NLNG Da Sauransu A Asirce. Kai Kuma Ka Zo Social Media Kana Murna An Saka Sunanka A Kwamitin Yakin Neman Zabe, Cewar Jaafar Jaafar


FASSARA: Abba Hikima


SOURCE': DAILY NIGERIAN HAUSA FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments