SHUGABAN YAN SANDAN NIGERIA YACE BABU WANI UMARNIN KOTU DAYA CE SUKAMA SHUGABAN EFCC.

 Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana cewar ba tada masaniya game da hukuncin kotu na cewar ta kama Shugaban hukumar EFCC, Abdulashid Bawa.


Alkalin kotu dake zamanta a Maitama Abuja ta kama Shugaban hukumar yaki da cin hanci hana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) da laifi. 


Alkalin kotun, Chizob Orji, ya kama Abdulrasheed Bawa da laifin saba umurnin da kotun tayi tun a shekarun baya.


Sakamakon haka ya umurci hukumar yan sanda ta damke Abdulrasheed Bawa da gaggawa kuma a jefashi kurkukun Kuje har sai ya bi umurninsa.


SOURCE :RAHAMA TV FACEBOOK 

0/Post a Comment/Comments