RARARA BASHI DA RIJISTA DA MU INJI SHUGABAN HUKUMAR TACE FINA FINAI TA JIHAR KANO
Image source :Facebook 

Shugaban na Hukumar tace fina finan na jihar Kano mai suna ismail naabba afakallahu ya bayyana cewa Sam dauda kahutu rarara bashi da rijista da ita, saboda haka duk wata waka da zai saka a jihar Kano to wajibi ne yakawo ta hukumar tace fina finai domin mu tace ta.

Bijirewa  hakan yana iyya jawo fushin hukumar har ya kai ga daukar hukuncin daya kamata.

Babban Dalilan da yasa muka dau wannan matakin kuwa inji afakallahu shine rarara yana sakin wakoki ba bisa kaidar hukumar tace fina finai da kuma al adun jihar Kano ba. 

To Allah ya kyauta. 


0/Post a Comment/Comments