Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi Ya Halarci Wa'azin Kungiyar Izala

 Babban ɗan Shehin Malamin darikan Tijjaniyya Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi ya ziyarci wajen wa'azin kungiyar ta izala ta gudanar a garin misau dake jihar Bauchi wanda dansa ya wakilta a wajen a daren jiya.bincike ya nuna cewa Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi ya halarci wajen ne bisa wakilcin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Abubakar Sa'ad III


SOURCE : NIGER STATE MEDIA NEWS 24.

0/Post a Comment/Comments