Ronaldo ya kafa tarihi a Instagram inda yanzu yake da mabiya miliyan 500 -

 
Ronaldo ya kafa tarihi a Instagram inda yanzu yake da mabiya miliyan 500 - wannan ne karon farko da wani mutum ya samu yawan wadannan mabiyan a tarihin shafin Instagram.📱


Source 👇

BBC Hausa on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments