RASHIN ADALCINE YASA NABAR TAFIYAR KWANKWASO INJI ALI MADAGWAL

 Fitaccen jarumin barkwancin nan Ali Artwork da aka fi sani da Maɗagwal ya ce, tsohon Gwamnan Kano Engr. Rabi'u Kwankwaso bai tsinana masa abin a zo a gani ba lokacin da yana tafiyar Kwankwasiyya.


Maɗagwal ya ce a rana guda A.A Zaura ya bashi kyautar miliyan biyu lakadan.

Source : freedom radio on Facebook. 


0/Post a Comment/Comments