RAAYIN MALAM KABIRU GOMBE, HALAYENMU NE SUKA JAMANA TALAUCI BA BUHARI

 


Saboda Jahilci Na Mutane Wai kaji suna cewa Bahari ne ya Talautasu, Ayace Guda inda ubangijine yake cewa Ninake Raba Arziki ga kowa, cewa Malam Kabiru Gombe.


Ku Gyara Halayenku kusami Arziki da zaman Lafiya Kudaina dorawa Wani Laifi Domin balaifin Shugaban kasa bane Laifin Mune saimun gyara Halayenmu, sannan Allah ya Dubemu Cewar Sheikh malam Kabiru Haruna Gombe.


Me za ku ce?

Source :Rariya.Com Facebook 

0/Post a Comment/Comments