Na shirya tsaf don yin tattaki daga Nan jihar Kano zuwa Abuja domin nuna goyon baya ga Atiku Abubakar turakin Adamawa


 Na shirya tsaf don yin tattaki daga Nan jihar Kano zuwa Abuja domin nuna goyon baya da soyayya ga Dan takarar shugaban kasa na jam'iyar PDP Alh. Atiku Abubakar turakin Adamawa, a cewar Mansur na laro.


Mansur Abubakar Wanda akafi sani da Mansour na laro ya bayyana cewa babu wani Dan takara dayace daya shugabanci Nigeria sama da Atiku abubakar duba da yadda yake kula da al'umma.


Ya Kara dacewar " zanyi wannan tattaki ne daga Nan kano zuwa abuja domin wata irin soyayya da nakeyiwa Turakin Adamawa Alh. Atiku Abubakar, saboda irin kyautatawa dayake yiwa al'umma.


Source 👇

Rahama Tv on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments