Na Rantse Bani da Hannu Kan Rikicin Atiku Abubakar da Wike ~ Inji Jonathan

 

Na Rantse Bani da Hannu Kan Rikicin Atiku Abubakar da Wike ~ Inji Jonathan


Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya musanya rade-radin da ake yi na cewa ya bada gudumuwa a wajen rikicin gidan jam’iyyar PDP.


 Majiyar Jaridar Katsina Online Premium Times tace Dr. Goodluck Jonathan ya fitar da jawabi ta bakin Mai magana da yawunsa, Ikechukwu Eze a ranar Juma’a, 11 ga watan Nuwamba 2022. 


A jawabin da Ikechukwu Eze ya fitar, yace babu gaskiya a zargin da ake yi wa tsohon shugaban kasar.


Jonathan yake cewa ana ikirarin shi ya haddasa gaba daya rigimar PDP, wasu kuma na cewa saboda shi ne Gwamnonin nan biyar suke neman kawo baraka a Jamiyyar...


- KATSINA ONLINE


SOURCE :AREWA POST ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments